A cikin Littafin RIMAHU na Sarkin Muminai kuma Jagoran Daular Tijjniyya a Africa ta yamma sayyadi Umar Al Futy ya ambata cewa Darikar Tijjaniya tanada sharudda 23 ne, amma maulammu shehu Abubakar Atiku Sanka a Littafinsa IFADATUL MUR GABATARWA: Godiya ta tabbata ga Allah SWT mai rayawa mai kashewa, tsira da amincin Allah su tabbata ga shugaban kowa wanda yake cewa "Rayuwata da mutuwa ta alheri ce a gareku", da alayensa da Sahabbasa baki daya | A wannan makala tamu zatai duba ne ga Sharuddan wannan Darika ta Tijjaniya wadanda gaggamn masana a wannan Darika suka cirodaga Maulanmu Shehu Ahmadu Tijjani RTA da Almajiransa |
---|---|
Shi yasa a duk lokacin da ake karanta kissan wafatin Manzon SAW zaka ga duk wanda ke saurara jikinsa yayi sanyi zuciyarsa ta karye, idonsa kamar yayi kuka wasu ma suna zubar da hawaye tsikar jiki tana tashi wanda hakan yana karawa musulmi so da kauna da kishin Annabi SAW , saboda haka ne ma na rubuta wadannan 'yan takardu don fito da tarihin wafatin Manzon SAW cikin harshen hausa da kowa ka iya dauka ya kara | Bayan haka kamar yadda kowa ya sani cewa wannan darika ta tijjaniya a tsare komai nata yake, babu wani abu komai kankantarsa face yana da tushe a cikin Alkuranai ko Sunna ta Annabi saw ko kuma wani zance shararre na malamai ababan dogaro a musulunci, wannan ne ya sanya Darikar ma ake mata kirari da Darikar Malamai |
.